Features Bulugul Maram Sheik Jafar
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud AdamWannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 – 1448).
Mai fassarar shine Sheik Jafar Mahmud Adam.
Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar.
Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - hukuncen Shariah wato Ahadith al-AhkamWannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar na bukatar a kunna data domin tayi aiki.Domin samun wadansu littafan (sauti) kamarsu:Siffatus salatin Nabiyyi mp3 by sheikh jafarUmdatul ahkamkitab tauhidarbauna hadithRiyadhus saliheen da dai sauransuDuba cikin play store.Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta a review naku na wannan manhajja.Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp, Facebook, email da sauraran kafofin sadarwa.
Allah ya karba mana baki daya aameen.Kada a manta ayi rating din wannan Bulugh al-Maram min Adillat al-Ahkam tauraro biyar cikin wannan gida.
Hakan zai kara fito da app din fili sannan yanuwa zasu ganshi ba tare da sun wahala sosai ba.Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Ku huta Lafiya.
Social Features
Connect and share with friends and the community.
Gaming Features
Enjoy immersive gaming experience with various game modes.
Shopping Features
Shop online and find the best deals.
See the Bulugul Maram Sheik Jafar in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above